Skip to main content

Blurb

Rayuwan da ke Mikakke: Muraɗin Zuciyar Allah Domin 'Yan'Yan Shi Mata: A Love God Greatly Hausa Bible Study Journal

No reviews yet
Product Code: 9798210273222
ISBN13: 9798210273222
Condition: New
$16.54

Rayuwan da ke Mikakke: Muraɗin Zuciyar Allah Domin 'Yan'Yan Shi Mata: A Love God Greatly Hausa Bible Study Journal

$16.54
 
"Menene ya sa rayuwa na da wahala yanzu? Menene ya sa babu abin da ke da sauki mani? Na ɗauka ko idan na zama mai bi dukan damuwoyi na za su kare." "Duk da ina bin Yesu, menene ya sa rayuwa nan a cike da bakin ciki da rashin tabbaci?" Dayawan mu an yi mana bisharan da ban a gaskiya ba. Mun badagaskiya cewa da zaran mun zama masu bi, rayuwan mu za ta canza kawai, ko mu na tsamani rayuwan mu za ta canza. Amma ba gaskiyan ba ne. Allah bai yi mana alkwalin rayuwa babu bakin ciki ba ko wa matan da mu ka gan su cikin Littafi mai Tsarki ba, kamar Maryamu, Hannah, da Esta. Babu wanda rayuwan su ya zama da sauki. Dukan su sai da su ka yi rayuwa cikin wahala. Kowannen su sai da su ka yi rayuwa cikin banagaskiya ba cikin ganin ido ba. Sai da kowannen ta dogara kan Allah a lokacin da ba ta gane menene ke faruwa ba. Kowace mace sai da ta yi rayuwa da ke mikakke, yayin da ta ke neman gane manufan shan wahalan ta. Dukan su labaren daban su ke, amma ko da wani yaniyi su ka sami kan su, bas u taɓa tafiya su kaɗai ba. Allah Ya bi tare da su cikin kowani kwari da kan kowani tsauni. Ya ji kowani addu'a kuma Ya ji zafin wahalar su. Bai bar su su kaɗai ba, kuma ke ma bai bar ki ke kaɗai ba. Cikin wannan binciken na tsawon mako shida, za mu duba dayawa daga labaran matan da ke cikin Littafi mai Tsarki mu kuma kara gane hanyan da su ka bi yayin mu na ganin kan mu ta wata sabuwar hanya. Rayuwa ba kullum ba ne ya ke da sauki, amma Allah na tare da mu a kullum kuma Ya na da kyau a kullum. Mu haɗa kai tare a yanar gizo domin wannan binciken Littafi mai Tsarki na tsawon mako shida ko kan app namu na Love God Greatly. A kowani wuri, za ki samu abubuwan da su ka shafi Rayuwan da ke Mikakke tare da rubuce rubucen mu na Littinin, Laraba da Jumma'a, da kuma Karin bayyani ta wurin karat una kullum da kuma jama'a masu kauna domin su karafafa ki yayin da ki ke binciken rayukan mata masu kyau da kuma Allah da bai taɓa barin su ba.


Author: Love God Greatly
Publisher: Blurb
Publication Date: Aug 23, 2024
Number of Pages: 204 pages
Binding: Paperback or Softback
ISBN-10: NA
ISBN-13: 9798210273222
 

Customer Reviews

This product hasn't received any reviews yet. Be the first to review this product!

Faster Shipping

Delivery in 3-8 days

Easy Returns

14 days returns

Discount upto 30%

Monthly discount on books

Outstanding Customer Service

Support 24 hours a day