Skip to main content

Blurb

Ki zaɓi Allah a maimakon wannan duniya: Koyi daga rayuwan Yakubu da Yusuf: A Love God Greatly Hausa Bible Study Journal

No reviews yet
Product Code: 9798210447098
ISBN13: 9798210447098
Condition: New
$16.54

Ki zaɓi Allah a maimakon wannan duniya: Koyi daga rayuwan Yakubu da Yusuf: A Love God Greatly Hausa Bible Study Journal

$16.54
 
Rayuwan mu na cike da jerin abubuwan da yakamata mu zaɓa. Kullum mu na kan zaɓi, duk masu kyau da marasa kyau, kuma duk abin da mu ka zaɓa na da sakamakon sa. Ya na da wuya mu duba ko mun yi zaɓi daidai ko mu na yin abin da yakamata. "To, da yake an tashe ku tare da Almasihu, sai ku nemi abubuwan da suke a Sama, inda Almasihu yake, a zaune a dama ga Allah." -Kolosiyawa 3:1 Zaɓin mu na iya rabuwa gida biyu: abubuwan Allah da abubuwan duniya. zaɓin abubuwan Allah so da dama na da wuya amma yakan bayar da amfani mafi kyau a nan gaba. Zaɓin duniya yana iya zama da sauki kuma zai iya zama kamar shi ne mafita mai kyau domin gujin wuyi ko zafi, amma so da dama ya kan kai mu ga hallaka. Ki Zaɓi Allah a maimakon wannan Duniya na bincike ne akan rayuwan mutane biyu, Yakubu da Yusuf, iyalen su, da zaɓin da su fuskanta. Da Yakubu da Yusuf an basu alkawali ta musanman daga wurin Allah, amma kowa da yadda ya yi rayuwan bangaskiyan shi. Yayinda mu ke binciken rayuwan su, za mu gan muhimmancin zaɓin abubuwan Allah kuma hanyan da Allah Ya ke ba da lada wa waɗan da sun yi tafiya da Shi. Za mu kuma gani yadda duk da mutanen Allah yawanci na yin kuskure, Alkawuran Shi gare su ba zai taɓa kasawa ba. Ki haɗa kai tare da mu a yanan gizo ko kan app namu na Love God Greatly domin wannan binciken Littafi mai Tsarki na Tsawon makoni shida. A duka wurare biyu za ki samu abubuwan da su ka shafi Ki Zaɓi Allah a maimakon wannan Duniya ta wurin rubuce rubucen mu, da kalubale na mako mako, tare da jama'a masu kauna domin su karfafa ki yayinda ki ke binciken rayuwan Yakubu da Yusuf da ma'anar ki zaɓi Allah. Kar ki manta ki duba Tun Fil'Azal da kuma Bangaskiya bisa Kamili domin samun binciken Littafin Farawa.


Author: Love God Greatly
Publisher: Blurb
Publication Date: 45527
Number of Pages: 234 pages
Binding: Religion
ISBN-10:
ISBN-13: 9798210447098
 

Customer Reviews

This product hasn't received any reviews yet. Be the first to review this product!

Faster Shipping

Delivery in 3-8 days

Easy Returns

14 days returns

Discount upto 30%

Monthly discount on books

Outstanding Customer Service

Support 24 hours a day